Babban Tauraron Ingila ya bar Kungiyar Manchester Unite

Babban Dan wasan Kungiyar Manchester United Wayne Rooney ya tashi
- Dan wasa Rooney ya koma Kungiyar sa ta fari Everton
- Manchester United ta sayo Dan wasa Lukaku daga Everton
Babban Dan wasan nan na kasar Ingila Wayne Rooney ya tashi daga Manchester United inda ya shafe fiye sa shekaru goma yana wasa.
Babban Dan wasa Roone

Dan wasa Rooney ya koma Kungiyar da ya baro tun yana Dan shekara 18 Everton inda ya sa hannu kan kwantiragin shekaru 2 ya kuma amince ya rage abin da ya saba karba a Manchester na albashi.
KU KARANTA : Yaki tsakanin Kasar Amurka da Koriya
Dan wasa Rooney ya koma Kungiyar Everton
Wayne Rooney ya ci wa Kungiyar Manchester United kwallaye sama da 250 inda ya doke duk wani tarihi na kulob din. Dan wasa Wayne Rooney ya kuma ci kofi sama da 10 a zaman sa a kulob din.
Haka kuma Manchester United ta sayo Dan wasa Romelu Lukaku daga Everton kan kudi kusan Miliyan £75. Wani Dan wasan kwallon kafa na Kungiyar Ajax Abdelhak Nouri ya kife ana tsakiyar kwallo kwanan nan.

Comments

Popular posts from this blog

Buy your soap from DOYED call +234 7052027974

about Monday... It was a learning experience.

Lion of Judah‘